TA HAIFI YAN SHIDA 6 BAYAN SHEKARA 17 BA HAIHUWA
ALLAH MAI YADDA YASO ****HAIHUWA DAGA ALLAH****
Wannan baiwar Allah akalla sunkai shekara goma sha 17 babu haihuwa atsakaninsu da Allah yayi ikon ya azurtasu da yayan shida/yan shida ta haifa fatanmu Allah yarayasu yadorasu akan addinin muslimci ameen
Created at 2018-05-27 09:49:23
Back to posts
UNDER MAINTENANCE
Allah karaya masu su
Allah yaraya mata su/yabasu hakurin nagaba
Allah yarayasu