ALMAJIRIN ANYANKE HANNAYENSA
By
shuaibu abdulmumin
=
Wannan hoto dakuke gani asaman wannan rubu idan baxaku mantaba akwai wani yaro da akabada labarin zaa yanke masa hannayensa sakanmakon malaminsa ya daure masa hannaye da igiyar daure shanu.
Bayan wannan lokaci ankai wannan yaro asibiti domin ayanke masa hannayensa,anyanke hannayennasa yanzu yaxama mai guntayen hannaye.
¤¤JAWABI¤¤
Anan mainene raayinku sakammakon ankai yaro makarantar Allo karye saboda rashin kulawa anmasa sanadiyyar rasa hannayensa,shin zaka kai kozakikai yaronki makaran Allo sannan kiki basa kulawa ????
Duba kasan wannan rubutu katurwa yan uwanka a facebook,ko twitter ,ko wordpress
sannan ka duba akwai inda zakasanya sunanka kai jawabi akan wannan hoto dan Uwa
Created at 2018-05-23 12:27:02
Back to posts
UNDER MAINTENANCE